Addinin Musulunci da Kiristanci
Gwamnatin Edo ta mika takardar sanarwa ga cibiyoyin addini, gidajen rawa, wuraren taro da sauransu kan bukatar su sanya abun hana fitar hayaniya a wurarensu.
Gwamnatin Jihar Edo za ta rufe duk wani masallac, coci, kulob da gidan cashewa a garin muddin ba su saka na'uarar daidaita sautin da ke fitowa daga cikinsu ba.
Babban faston cocin Deeper Life Bible Church, Fasto Williams Kumuyi, ya shawarci kiristoci a Najeriya su tashi su yi aiki bayan sunyi addu'a gabanin zaben 2023.
Farfesa Folagabade Aboaba, Mataimakin shugaban Cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), ya rasu. Ya rasu yana da shekaru 90 bayan gajeruwar rashin lafiya.
Jarumin fim a Najeriya ya ce yanzu kam ya dawo addinin Islama, dama can a Musulmi yake, kawai ya bi addinin mahafiyarsa ce a can baya yana karamin yaro da.
Ganin zaben 2023 ya karaso, wasu Limaman cocin katolika da ke Kudu maso yammacin Najeriya sun yi zama na musamman a Ibadan domin kira ga mabiyansu a filin zabe.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, yace da ilimi mutan esuna fahimtra gurbatattun dake fakewa da addini don kawia su cimma wata manufarsu ta kashin kai.
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Wani fitaccen malamin addini a Najeriya ya bayyana abin da ya hango game da zaben 2023 mai zuwa, ya ce har yanzu Allah bai sanar dashi magajin Buhari a zaben.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari