Addinin Musulunci da Kiristanci
Yayin da aka shiga watan azumin Ramadan akwai wasu hanyoyi da mutum zai bi domin sauke Alkur'ani mai girma a cikin kwanaki 30 kacal a watan azumi.
Shugaban CAN, Rabaran Daniel Okoh ya yi buda baki da Musulmai a masallaci inda ya bukaci zaman lafiya tsakanin addinai yayin ziyararsa a masallacin Al-Habibiyya.
Yayin da ake maganganu kan rufe makarantu a Ramadan, Majalisar shari’ar Musulunci ta goyi bayan matakin a Ramadan, tana cewa hakan zai taimaka wa dalibai.
Kungiyar CAN ta gargadi wasu gwamnonin Arewacin Najeriya guda hudu kan rufe makarantu saboda samun sauki a azumin watan Ramdan da ake ciki a yanzu.
Rabaran Matthew Kukah ya ce mutane 12,000 sun mutu a Arewa maso Yamma cikin shekaru 10, sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. AAn kawo hanyoyin dakile rikicin.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokir ya bayyana cewa bai ga abin da zai jawo maganganu a kan hutun Ramadan da wasu jihohin Arewa su ka bayar ba.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta bukaci jihohin Bauchi, Katsina, Kano da Kebbi su janye matakin rufe makarantu na makonni biyar don azumin Ramadan.
Wata coci a jihar Kaduna ta tuna da al'ummar musulmai yayin da suka fara azumin watan Ramadan. Cocin ta raba kayayyakin abinci ga mutane mabukata.
Kungiyar gamayyar dattaa da matasan kiristoci ta jihar Bauchi ta roƙi Gwamna Bala Mohammed ya amince ya nemi takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 mai zuwa.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari