Addinin Musulunci da Kiristanci
Fitaccen malamin addinin Kirista, Mathew Hassan Kukah ya gargadi Tinubu kan irin salon mulkinsa inda ya ce Allah ba zai yafe masa ba idan ya kauce hanya.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Niger ta sanar da haramcin sha da sayar da barasa a wasu kananan hukumomi tara na jihar, ciki har da Suleja. Za a tashi gidajen giya daga Minna.
Al'ummar Musulmai a jihar Bauchi sun ziyarci cocin Yalwan Kagadama da ke Bauchi a ranar Litinin, 25 ga watan Disamba, don raya Kiristoci murnar Kirsimeti.
Shugaba Tinubu ya yi alkawarin ci gaba da ba da tallafi ga 'yan kasar yayin da ake ci gaba da wahala a kasar tun bayan cire tallafin mai a watan Mayu.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ke wakiltar Kogi ta Tsakiya ta raba kayayyaki masu tarin yawa ga 'yan mazabarta don gudanar da bikin Kirsimeti.
Wata babbar fasto a majami’ar Transformation World Ministries, Francisca Emmanuel, ta ce yana cikin littafi mutum ya zama matsafi maimakon dukufa ga addu’a.
Shugaba Tinubu ya jawo cece-kuce bayan ya je sallar Juma'a da Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas wanda ya kasance Kirista ne a jiya Juma'a.
Shugaban Najeriya, Aiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya koma gida a jihar Legas domin yin hutun bikin kirsimeti, gwamna Sanwo Olu da mataimakinsa suka tarbe shi.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari