INEC
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da cewa ta feɗe dukkan sakamakon zaben gwamna da yan majalisun jihohi wanda ya gudana ranar Asabar da ta gabata.
Magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Kano, sun ɓarke da zanga-zanga kan nasarar da Abba Gida-Gida ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
A ranar Talata, 21 ga watan Maris, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi, ya yi kira ga INEC da ta gaggauta sakin sakamakon zaben Abia da Enugu.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna ya bayyana cewa kamata yayi sakamakon zaben gwamnan jihar ya zama inconclusive.
Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta a jihar Ogun kan ayyana Gwamna Dapo Abiodun a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da Kefas Agbu na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Taraba.
Ana jin karan harbe-harbe daga ofishin hukumar zabe ta INEC da ke birnin Jalingo a jihar Taraba yayin da ake ci gaba da aikin tattara sakamakon zaben gwamna.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta fara tattara sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Neja guda 25. Bago da Kantigi ne manyan yan takara.
INEC
Samu kari