INEC
Rotimi Amaechi wanda ya yi Gwamna na shekaru takwas a Ribas ya ce mutanen Tinubu su ka kawo Shugaban INEC. Tsohon Ministan Buhari ya bayyana haka ne a jiya.
Jami'an hukumar EFCC sun sha dakyar a hannun 'yan daba a jihar Kaduna a lokacin da suka zo kama wani da ake zargin yana saen kuri'un jama'a a wurin zaben nan.
Rahoton da muke samo daga jihar Legas na bayyana yadda hukumar zabe ta INEC ta bayyana dage zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi zuwa wani lokacin na daban.
Ga dukkan alamamu hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta shawo kan matsalar rashin ɗora sakamakon zabe da na'urar BVAS wanda ya jawo cece kuce a baya.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani kwamishinan jihar Bauchi ya fito yana raba kudi gabanin zaben gwamna da aka yi a yau Asabar, an bayyana yadda lamarin ya faru.
Jami'an rundunar yan sanda a jihar Imo sun ceto jami'an hukumar zabe na wucin gadi guda 19 da aka yi garkuwa da su a safiyar yau Asabar, 18 ga watan Maris.
Ma'akatan hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) sun fito domin yin zanga-zanga kan abin da ya faru na hana su kudin alawus a jihar ta Bauchi da ke Arewacin kasa.
Yanzu muke samun labarin yadda na'urorin BVAS na tantance kuri'u suka yi batan dabo a jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya. Rahoto ya bayyana yadda abun ya faru.
Rundunar yan sanda ta yi gagarumin gargadi ga mutane ko kungiyoyi masu niyan kawo hargitsi a zaben gwamnoni da yan majalisar jihohi da za a yi a fadin Najeriya.
INEC
Samu kari