INEC
Muna Kira Ga INEC data Duba Sakamakon Zaben, Akwai Matsala Saboda Wasu Dalilai Saboda haka 'INEC Ki Sake Zaben Gwamnan Na Jihar Kaduna –Inji Masu Saka Idon
Matashiya: Yadda Jami'ar Chicago ta Tabbatar da Cewa Makarantar Tinubu Ya Halarta Biyo Bayan Kace-Nace da Ake Tayi Akan Sahihancin Kwalin Makarantar Da Yayi
An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana lokacin da za a kammala zaben gwamnoni da na 'yan majalisu a kasar, inda tace nan da watan Afrile ne za a gama.
Dan majalisar tarayya mai wakiltan mazabar Ikwo/Ezza ta kudu, Kwamrad Chinedu Ogah (OON), ya bayyana cewa shugaban INEC ya ciri tuta kan gudanarwar zaben 2023.
Mai magana da yawun shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Mista Rotimi Lawrence Oyekanmi, ya ce bidiyon kai hari da ake yaɗa wa ba gaskiya bane.
Za a ji a makon gobe ne ‘Yan takaran da suka yi nasara a zaben Majalisa za su samu satifiket a jihohinsu, haka abin yake ga zababbun Gwamnoni da mataimakansu.
Mai neman zama gwamna a jihar Adamawa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Sanata Aishatu Binani, ta ce INEC ta yi abu mai kyau da tace zaben gwamna bai kammalu ba.
Zaben Kano, Ogun Da Kaduna Ya Kamata Hukumar Zabe Ta Kasa INEC su Duba Sakamakon da Suka Ayyana Abba Kabir Yusif A Matsayin Zababben Gwamnan Jihar Kano Mai Jira
INEC
Samu kari