INEC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai kasance a tsaka-tsaki da ba hukumar zabe ta kasa cikakken damar yin aikinta a babban zaben 2023 mai zuwa.
Bayan abubuwan da suka biyo bayan game da takardun karatun Bola Tinubu, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi kundin aje bayanan hukumar INEC da gazawa.
Gwamnatin jihar Yobe ta ayyana ranakun Laraba, Alhamis da Juma’a a matsayin hutu domin ba ma’aikatan gwamnati damar yin rijita da kuma karbar katunan zabensu.
Wani jami’in hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ya ce ba daidai bane a ambaci Bashir Machina a matsayin dan takarar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na APC.
Hukumar shirya zabe ta kasa INEC ta wajabtawa dukkann jam’iyyun siyasa goma sha biyar (15) mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa da mataimakansu..
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Abuja - Hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta watao INEC ta bayyana cewa ba zata rufe kofar rijistan katin zabe ranar 30 ga Yuni, 2022 ba kamar yadda tsara.
A halin yanzu kwanaki 20 su ka rage, a gama duk wani lissafi. Dr. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa ana bakin kokarin ganin Jam’iyyar LP da NNPP sun hada-kai.
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta karyata rahotannin cewa ta dage ranar karshe na rijistan katin zabe da kwanaki sittin zuwa karshen watan Agusta.
INEC
Samu kari