INEC
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada cewa babi kowa a kujerun sanatocin Edo ta Tsakiya da Anambra ta Kudu, ta aika saƙo ga INEC.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC, Farfesa Attahiru Jega da muƙami a matsayin mai ba shi shawara.
Majalisar wakilai na shirin rage karfi ga hukumar INEC kan jam'iyyun siyasa domin inganta harkokin zabe a Najeriya. Za a kafa hukuma da za ta maye gurbin INEC
INEC ta sa wa’adin fidda gwani daga 20 ga Maris zuwa 10 ga Afrilu, ta bukaci jam’iyyu su bi ka’ida don gujewa matsaloli da ka iya hana gudanar da sahihin zabe.
Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan ya bayyana halin da tsarin zaben Najeriya ke ciki, ya ce ba za a taɓa gyara lamarin ba har sai an samu masu mutunci a INEC.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya koka kan yadda dimokuradiyya ke ja da baya a yankin Afrika ta Yamma.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya tabo batun zaben shekarar 2015. Jonathan ya ce na'urar tantance katin zabe ta so haddasa rikici a zaben.
An samu tashin wata mummunar gobara a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke jihar Sokoto. Gobarar ta lalata muhimman kayayyaki.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Bisof Isaac Idahosa ya bayyana cewa akwai bukatar INEC ta sake duba yadda ake gudanar da zabe.
INEC
Samu kari