INEC
Sanata Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023, da Buba Galadima, jigon jamiyyar NNPP a Kano sun dira ofishin INEC yayin da ake jiran sakamako
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), ta ayyana Seyi Makinde a mnatsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Oyo da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Sakamakon zaben gwamna ya fara fitowa a hukumance daga jihohin Najeriya, musamman jihar Oyo da ke Kudu maso Yammacin Najeriya. Ga cikakken sakamakon a nan.
Sakamakon zaben gwamnonin Najeriya dake gudana yau sun fara shigowa daga rumfunan zabe daban-daban da suka samu shiga yanar gizo hukumar zabe ta IREV INEC.
Rotimi Amaechi wanda ya yi Gwamna na shekaru takwas a Ribas ya ce mutanen Tinubu su ka kawo Shugaban INEC. Tsohon Ministan Buhari ya bayyana haka ne a jiya.
Jami'an hukumar EFCC sun sha dakyar a hannun 'yan daba a jihar Kaduna a lokacin da suka zo kama wani da ake zargin yana saen kuri'un jama'a a wurin zaben nan.
Rahoton da muke samo daga jihar Legas na bayyana yadda hukumar zabe ta INEC ta bayyana dage zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi zuwa wani lokacin na daban.
Ga dukkan alamamu hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta shawo kan matsalar rashin ɗora sakamakon zabe da na'urar BVAS wanda ya jawo cece kuce a baya.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani kwamishinan jihar Bauchi ya fito yana raba kudi gabanin zaben gwamna da aka yi a yau Asabar, an bayyana yadda lamarin ya faru.
INEC
Samu kari