INEC
Rahoton da muka samo ya bayyana adadin mazabun da za a sake zaben sanata da 'yan majalisun tarayya a gobe Asabar 18 ga watan Maris hade da na gwamnoni a kasar.
Dan takarar sanatan jihar Taraba ya yi nasara a gaban kotu bayan kai ruwa rana. An bayyana David a matsayin wanda ya zai yi takara a mazabar ta Taraba a Arewa.
INEC ta dauki kwangilar buga takardun zabe, ta ba ‘Yar takarar Gwamna a APC. INEC ta ce ba ta san cewa kamfanin yana da wata alaka da Aishatu Dahiru Binani ba.
A rahoton da muka samo, an bayyana adadin jihohin da za a yi zaben gwamnoni a Najeriya yayin da ake ci gaba da shiri. Rahoto ya bayyana sunayen jihohin duka.
Yahudawan Najeriya sun ce ba za su amince da yadda ake ci gaba da sanya ranakun Asabar a matsayin ranakun gudanar da zabukan Najeriya ba, sun bayyana dalili.
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 za a gudanar da zaɓen gwamnoni a Najeriya, sai dai akwai jihohi 8 waɗanda ba za a a gudanar da zaɓen ba a cikim su..
Rufai Hanga ya ce INEC tayi kokarin ta ki karbarsa a matsayin ‘Dan takara. Duk da shugaban jam’iyya ya ce ba zai canza Ibrahim Shekarau, ya yi nasara a kotu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya janye wata kara da ya shigar kan hukumar zabe mai zaman kanta na neman bincika kayan aikin zaben shugaban kasa.
Malamin addini ya ce, ya kamata Buhari ya sallami shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC saboda sakamakon zaben shugaban kasa na wannan shekarar bana.
INEC
Samu kari