INEC
Masu Kai Harin Yanar Gizo Gizo Sun Kaddamar da Mummunan Hare Hare ga Manhajar INEC a Zaben Gwamnoni da Yan Majalisun Jihohi Kimanin 3,834,244 - Minista Pantami
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lissafo wasu laifukan INEC a zaɓen shugaban ƙasa.
Zababben gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya tabbatarwa da al!immar jihar cewa a shirye yake da yayi musu hidima wajen ganin ya sauke nauyin dake kan sa yanzu.
Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da cewa ta feɗe dukkan sakamakon zaben gwamna da yan majalisun jihohi wanda ya gudana ranar Asabar da ta gabata.
Magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Kano, sun ɓarke da zanga-zanga kan nasarar da Abba Gida-Gida ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
A ranar Talata, 21 ga watan Maris, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi, ya yi kira ga INEC da ta gaggauta sakin sakamakon zaben Abia da Enugu.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna ya bayyana cewa kamata yayi sakamakon zaben gwamnan jihar ya zama inconclusive.
INEC
Samu kari