Jihar Imo
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, yace daga ranar da ya karbi shahadar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa ba zaa sake jin ASUU ta shiga yajin aiki ba.
Jama’a sun ce kurar da takalman Peter Obi suka yi a wajen gangamin yakin neman zabensa a Owerri, babban birnin Imo sun nuna shi mutum ne mai kan-kan da kai.
Allah ya yi wa wani ɗan takarar mamba a majalisar dokokin jihar Imo karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Chukwunonye Irouno, mintuna kaɗan da komawa gida.
Chukwuemeka Igboanugo, dan wasan dambe mai wakiltar jihar Imo ya yanke jiki ya fadi, ya mutu a yayin da ya ke tsakar dambe da Gaby Amagor daga jihar Anambra.
Wasu 'yan iska sun sake kai farmaki ofishin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta da ke karamar hukumar oru ta yamma a jihar Imo. Sun cinna wa cibiyar wuta.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, dake karamar hukumar Orlu a jihar Imo wuta, an kuma sace magina
Wani hazikin dan Najeriya ya gina bandaki mai samar da iskar gas na amfani wurin girki na gida da kuma wutar lantarki. Mutane da dama a soshiyal midiya sun yaba
Gwamna jihar Imo da ke kudu maso gabashin ƙasar nan, Hope Uzodinma, ya tunbuke VC na jami'ar Noma da Kimiyyar Mahalla daga muƙaminsa kuma ya nada mukaddashi.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da mutun huɗu harda kananan yara a jihar Zamfara, sun nemi a tattara musu kuɗin fansa kuma ba zasu karbi kuɗin yanzu ba
Jihar Imo
Samu kari