Jihar Imo
Gwamna Dave Umahi na jihar Imo ya bayyana cewa gina gadar Neja ta biyu da Shugaba Muhammadu Buhari yayi zai sa yan kabilar Ibo su zabi Bola Tinubu da APC a 2023
A madadin Sarakunan Imo, Dr. Emmanuel Chukwuagina Okeke CFR ya bada sarauta ga Muhammadu Buhari a wajen taya APC da Bola Tinubu kamfe a yankin Kudancin Najeriya
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa mai neman kjjera lamba daya a Najeriya karkashin inuwar APC, Bola Tinubu, zai share hawayen mutane a 2023.
Rahotannin da muke samu sun nuna cewa wasu muyagun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun ƙone babbar kotun Oguta dake zama a karamar hukumar Oguta jiya.
A ranar Asabar da ta gabata da daddare, wasu yan bindiga da ba'a sani ba suka mamayi shugaban PDP na gunduma a gidansa dake Imo, suka harbe shi a kafafuwansa.
Ana saura kwanaki 13 gabanin babban zabe, jam'iyyar PDP a jihar Imo ta sake wayar gari cikin sabon rikici yayin da wani jigo ya fito ya fallasa kullin wasu.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP, ta yi garambawul a jadawalin zaben fidda yan takarar gwamna a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi sakamakon kamfem 2023.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari gidan jami'in hulda da jama'a na gamayyar jam'iyyun siyasa kuma dan takarar PDP a 2023, Ikenga Ugochinyere, a Imo.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta aiwatar da gwajin tantancewa ta hanyar amfani da na’urar BVAS. Jama’a a jihohin Imo, Abuja da Legas sun yabawa shirinta.
Jihar Imo
Samu kari