Ilimin Kimiyya
Ministan sadarwa da tattalin arziki Sheikh Isa Ali Pantami ya bi sahun wasu daga cikin ministocin gwamnatin Buhari wajen fara kwashe kayayyakinsa daga ofis.
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakunansu kan wata sabuwar hikima da aka samar a kasar Birtaniya, wacce aka yi amfani da kwayoyin halittar mutane 3 don samar
Binciken masana ya bayyana yadda ake da alaka mai karfi tsakanin yawan yin waya da kuma hawan jini. Binciken ya fadi irin kalar mutanen da ke kamuwa da cutar.
Uwar gidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta jadda shirin maigidanta na ganin kowane ɗan Najeriya ya samu nagartaccen ilimi duk da ya kusa sauka.
Wata daliba 'yar Najeriya ta fadi jarrabawa bayan da ta yi amfani da manhajar AI ta ChatGPT. Malamin ya yi maki mai daukar hankali game da hakan a takardar.
Rahoto ya bayyana yadda wasu jihohin Najeriya suka zama su ne kan gaba wajen kashe kudin waya da 'data' a shekarar da ta gabata ta 2022. An fadi sunan jihohin.
Mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana kaduwa da ganin wata motar da aka kera da ke amfani da fasaha mai daukar hankali ba tare da wata matsala ba.
Wani matashi dan Najeriya wanda ya gama karatun sa yake yin achaɓa ya ƙera wani janareto mara ƙara wanda baya amfani da man fetur. Yace sai da yayi shekara 13.
Wata hazikar matashiya 'yar Arewa ta bayyana irin baiwar da Allah ya yi mata, ta kirkiri abin da ka iya kawo sauyi a duniya. Ta tara ledar ruwa ta samar da mai.
Ilimin Kimiyya
Samu kari