Yan jihohi masu arzikin man fetur
A 2023 ne gwamnati za ta daina biyan tallafin fetur. Mai girma Ministar tayi wannan bayani a wajen taron NESG, wannan mataki zai jawo litar mai ya zarce N400.
Za a fahimci cewa Gwamna Nasir El-Rufai da wasu Gwamnoni a Najeriya sun yi kira ga gwamnati tayi watsi da tsarin tallafin man fetur a wajen taron NESG a Abuja.
Mele Kyari, shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPC ya ce yana samun barazanar halaka shi saboda sauye-sauyen da ya ke yi a bangaren mai biyo bayan dokar PIA.
'Yan kasuwa sun ce man fetur ya yi tsada. A halin yanzu ba za a iya saida fetur a farashin gwamnati ba, dole a rika sayen lita tsakanin N200 ko fiye da haka.
Wani ‘Dan Najeriya a Ingila ya Koka da ya cika tankin tankin mota a kan N60000. A Najeriya wannan kudi ya isa kamfani ko gwamnati ta albashin ma’aikata biyu.
Masana suna ganin za ayi wahalar abinci, Naira za tayi raga-raga, man fetur zai tashi kwanan nan. Akwai yiwuwar ayi fama da mummunan wahalar man fetur a Disamba
Binciken kudin da aka yi, ya nuna NNPC ya kashe Naira biliyan 780 a 2021. N7.5bn sun tafi wajen samar da tsaro, yayin da aka batar da N2.7bn domin a biyan haya
A karon farko a tarihin kafuwar Najeriya, an samu jihar da ta fara cin arzikin fetur daga Arewa. Gwamnan Kogi ya yi alkawari za iyi amfani da dukiyar da amana.
Sanatar PDP ta gano matsaloli a cikin kasafin kudin shekarar 2023, tace akwai sauran aiki, irinsu Hon. Nkeiruka Onyejeocha (APC, Abia) suna da wannan ra’ayi.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari