Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samun man fetur a kan farashi mai rahusa sai mai dace a halin yanzu. Har zuwa yau, sai an bi dogon layi kafin a iya samun fetur a farashin Gwamnati a jihohi.
Satar danyen mai da ake yi a Kudancin Najeriya ya jawo duk rana ba a iya hako ganguna miliyan biyu. Manjo Janar Babagana Monguno ya bayyana wannan a garin Abuja
Za a ji fada ya kaure tsakanin mutanen Gombe da Bauchi kan mallakar rijiyoyin man Kolmani. Mutanen Gombe sun zargi Muhammadu Buhari da kokarin karbe dukiyarsu.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani ga masu jin haushinsa saboda ya yabi Muhammadu Buhari, yace ko bai kaunar Shugaban kasa, dole ya yarda shi ya biya su kudi.
Ana tunanin mai zai tashi dagaN185, amma an ji cewa Gwamnatin Tarayya ta karyata ‘yan kasuwa, tace babu batun kai litan fetur N350 zuwa N400 da wasu ke fada.
A yayin da ake kokawa a kan wahalar man fetur, an samu labari cewa 'yan kasuwa sun nuna cewa kudin da ake kashewa wajen sauke fetur ya haura N185 da aka tsaida.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce zai fitar da sunayen masu satar man fetur idan ya ci zaben 2023.
Masu rajin ballewa daga Najeriya karkashin Nnamdi Kanu, IPOB, sun yi kira da gwamnatin Najeriya ta saukake musu su balle daga Najeriya tunda an samu mai a Arewa
Akwai fiye da gangunan danyen man fetur Biliyan 1 a Kolmani. Rijiyoyin man za su jawo Naira Tiriliyan 32 suka shiga asusun tarayya idan aka fara hako arzikin.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari