Hare-haren makiyaya a Najeriya
Jihar Ondo : Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo ya sake kin amincewa da gwamnatin tarayya kan wanda ya dace a dorawa alhakin kashe masu ibada a garin O.
Shugaban Kungiyar Kare Hakkin Makiyaya ta Nomadic Rights Concern (NRC), Farfesa Umar Labdo, ya ce fulani ba yan ta'adda bane, ko yan fashi ko bata gari, Nigeria
Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki da ta'addanci. Da ya ke maga
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bukaci a gaggauta karbe makamai da kwayoyi a hannun matasan Fulani a ma
Shanu 21 sun mutu a ranar Juma’a da yamma inda ake zargin guba aka sanya musu a kusa da kwalejin ilimin Jihar Kaduna (KSCOE) ta Gidan Waya da ke karamar hukumar
Wani rikici ya barke a wata anguwa da ke cikin Jihar Kaduna bayan wata hayaniya ta auku tsakanin manoma da wani makiyayi akan dabbobi sun shiga iyakar gonar su,
Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da mutane 50 yayinda yan bindiga suka kai hari Unguwar Gimbiya dake karamar hukumar Chikun a jihar.
Hukumar yan sanda reshen jihar Imo, ta zargi haramtacciyar ƙungiyar IPOB da kuma mayakanta na ESN da hannu a kisan sarakunan gargajiya biyu a yankin Njaba.
Dillalan shanu da na kayan abinci sun shiga yajin aikin kai kaya kasar kudu biyo bayan kin sauraranta da gwamnatin tarayya tayi. Basu sanaar da ranar dawowa ba.
Hare-haren makiyaya a Najeriya
Samu kari