Ahmad Lawan
Wasu matasa da ake zargin mabiya Shugaba majalisar dattawa, Ahmed IbrahimLawan, ne sun tada tarzoma a wani taro da aka shirya don murnar nasararsa a kotun koli.
Salihu Lukman ya ce wadanda ba su kaunar Bola Tinubu a APC ne suka jawo aka fito da tsarin takaita yawon kudi domin jam’iyyarsu ta APC ta sha kashi a zaben 2023
Kotun koli ta ayyana Ahmad Lawan, Shugaban majalisar dattawan Najerya matsayin halastaccen 'dan takarar sanata na Yobe ta Arewa a jam'iyyar APC a zabe mai zuwa.
A baya kotun daukaka kara dake zama a Abuja ya jaddada cewa Bashir Sheriff Machina ne sahihin ‘dan takarar APC na kujerar sanatan Yobe ta arewa a jihar Yobe.
A halin yanzu Ma’aikatar Isa Pantami ta gagara yi wa Kwamitin majalisa bayanin inda kudin da Akanta Janar ya warewa ma’aikatar N13.9bn domin ayi wasu ayyuka.
Wani ‘Dan Majalisar Dattawa ya ce bai taba sa ido kan sababbin Nairori ba, Sanata Muhammad Ali Ndume ya ga sabuwar N1000 ne sau daya, kuma tun a shekarar bara.
Shugaban majalisar dattawna Najeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya roki mazauna arewa maso gabashin Najeriya su saka wa Buhari bisa ceto su daga Boko Haram.
Saboda yadda Gwamnatin Muhammadu Buhari take lafto bashi Sanatan Kudancin Adamawan ya ce an kusa a fara shirin sauke shugaban Najeriya daga kujerar da yake kai.
Ahmad Lawan ya yi hasashen adadin kuri’un da APC za ta samu. Shugaban majalisar dattawan yace akalla 98% suke yi wa Bola Tinubu hari a zaben watan Fubrairun nan
Ahmad Lawan
Samu kari