Ahmad Lawan
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Bashir Machina, ‘dan takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa a karkashin jam’iyyar APC, yace nasarar da ya samu a kotun daukaka kara dake Abuja daga Allah ne.
Kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya na Abuja, ta jaddada Bashir Machina matsayin sahihin ‘dan takarar sanatan Yobe ta arewa ba Ahmad Lawan ba.
Za a binciki abin da ke faruwa a Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI), da Nigeria Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC).
Majalisar wakilai tace a soke wasu ma’aikatu a kasar nan, kuma ana zargin wasu ma’aikatun tarayya sun batar da N2tr ba tare da ‘yan majalisa sun samu labari ba.
Mohammed Abdulkadir Isa, mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya riga mutu. Ya rasu ranar Juma'a a asibiti
Ana bincike kan wasu kudi da ma’aikatu suka batar a Majalisa. Sakamakon binciken ya nuna an cire fiye da N2bn da sunan ma’aikatar shari’a, amma babu labarinsu.
Abdulrasheed Bawa ya fadawa 'Yan majalisar dattawa cewa EFCC tayi shari’a da mutane 2, 847 zuwa yanzu a shekarar nan, kuma Alkali ya zartar masu da hukunci
Shugaba Muhammadu Buhari yana halartar wani taro don karrama tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da wasu manyan yan Najeriya 43 da lambar yabo na ayyukan yi
Ahmad Lawan
Samu kari