Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
An zuga Shugaban kasa Bola Tinubu ya rabu da Ttsofaffin Gwamnoni wajen nadin mukami. Mohammed Ibrahim Kiyawa ya ce akwai tsofaffin Gwamnonin da sun ci amana.
Gwamnati ta karbe lasisin da aka ba wasu filaye. Wannan umarni ya shafi filin ginin jami’ar tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a Suleja.
Kwana 3 da zamansa Gwamna, Simi Fubara ya fitar da Kwamishinoni da zai fara aiki da su. Fubara ya zabi wasu Kwamishinoni, kuma har ya rantsar da su a yau dinnan
Dr. Dikko Umaru Radda ya fitar da mukaman farko. Arch. Ahmed Musa Dangiwa ya zama SSG, Jabiru Tsauri da Barr. Muhtar Aliyu Saulawa sun zama shugabannin fadar
A ranar Litinin, 29 ga watan Mayu ne aka rantsar da zababben gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda akan mulki. Dikko shi ne tsohon daraktan hukumar SMEDAN.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi jawabin bankwana ga al'ummar jihar Katsina, inda ya nemi da su yafe masa kurakuran da ya tafka a mulkinsa.
Gwamnan Aminu Masari ya bai wa mawaka biyu Dauda Kahutu Rarara da Yusuf Baban Chinedu da kudi har N80m saboda siyan sabbin gidaje, bayan an konawa musu gidaje.
Bukola Saraki ya ba Gwamnoni da za su sauka lakanin rayuwa bayan an bar fadar gwamnati, ya fadawa Gwamnoni masu barin-gado abin da ke hada rikici bayan an sauka
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya fara zuwa yin bankwana, ya kai ziyara fadar Sarkin Katsina da Sarkin Daura, ya nemi mutane jihar su yafe masa.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari