Guaranty Trust Bank - Gtbank
Ya danganta da bankin ku, akwai hanyoyi daban-daban na haɗa NIN, BVN da asusun ku. A nan, Legit.ng ta yi muku bayani kan matakai masu sauki da zaku bi.
Shugabar hukumar kasuwanci ta duniya (WTO), Ngozo Okonjo-Iweala ta tabbatar da mutuwar shugaban bankin Access, Herbert Wigwe wanda ya mutu a hatsarin jirgin sama.
Shugaban kamfanin Access Holdings Plc, Herbert Wigwe, ya yi bankwana da duniya. Mun tattaro muku abin da ya kamata ku sani dangane da rayuwar marigayin.
Bankunan Access, First Bank da Zenith na daga cikin bankunan da ke da albashin ma'aikata mafi tsoka a watanni tara na farkon 2023 har zuwa shekarar 2024.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya nada sabbin shugabanni a bankunan Polaris, Keystone da Union, biyo bayan korar tsofaffin shugabannin da bankin ya yi.
Babban bankin Najeriya ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa gwamnati na tunanin karɓe wasu bankuna da kwashe dukkan kuɗaɗen masu ajiya a cikinsu.
Babban mai bincike kan badakalar da aka tafka a CBN na zargin an yi amfani da Babatunde Lemo da wasu wajen mallakar bankin Union, ya gayyace su don yin bayani.
Gwamnatin Najeriya ta karbi sama da naira biliyan 100 daga cibiyoyin hada-hadar kudi a matsayin karin haraji ga ayyukan da suka yi a shekarar 2023.
Bayan shekara uku, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya janye dokar da ya kakabawa masu hada-hadar sulallan 'crypto' tare da ba bankunan umurni kan hakan
Guaranty Trust Bank - Gtbank
Samu kari