Guaranty Trust Bank - Gtbank
Makonni biyu da suka wuce aka ba wani banki sababbin kudi, har yau ba su fito da kudin ba. CBN yana zargin sauran bankuna da kawo tasgaro ta hanyar boye Nairori
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa mambobin kwamitin majalisar wakilan tarayya sun shiga zaman sirri da shugabannin bankunan Najeriya a Abuja.
Manyan bankuna biyu, First Bank of Nigeria da Guaranty Trust Bank, sun sanar da cewa ma'aikatansu a rassan ƙasar nan zasu fito aiki ranar Asabar da Lahadi.
Gwamnan bankin CBN ya girgiza yan Najeriya da dama yayinda wa'adi daina amfani da Naira ya kusanto. Yayind ake sa ran za'a dage ranar, ya ce sam ba za'ayi ba.
Wani mai saida kayan marmari ne yace bazai karbi sabon kudin da CBN, ya fito da shi ba ba, sabida yana zargin wannan kudin na jabu ne ba mai kyau ba ne jabu ne.
wata kotu ta tabbatarwa da babban bankin kasa CBn kan ya cigaba da gudanar da tsarinsa na yunkurin taikaita yawan kudin da mutum zai cira a banki ko a injin ATM
Tsarin da CBN zai kawo a Junairun 2023 ya saba dokar kasa saboda haka ne fitaccen Femi Falana wanda Lauya ne mai kare hakkin Bil Adama ya bukaci a soke tsarin.
Za a ji cewa ana sukar Gwamnan CBN a Najeriya domin sabon tsarin rage cire kudi zai kara yawan 'yan kashe wando, mutane miliyan 1.4 za su rasa sana'arsu a 2023.
Gwamnan CBN ya zauna da Shugaban kasa domin yi masa bayanin tsarin takaita canjin kudi. Godwin Emefiele zai yi wa majalisa bayanin amfani da muhimmancin tsarin.
Guaranty Trust Bank - Gtbank
Samu kari