Akwatin zabe
Hukumar INEC ta sanar da cewa za a yi zaben gwamnoni a jihohin Ekiti da Osun a Yuli da Agusta a 2026. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da haka.
A wannan labarin, za ku ji cewa Kudirin tilasta yin zabe ya tsallake karatu na biyu a majalisa, inda aka ce an bijiro da shi domin karfafa dimokuradiyya.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin da aka yanke wa Farfesa Peter Ogban kan magudin zabe da ya yi don Godswill Akpabio bisa canja sakamako.
Hukumar zabe ta INEC na son kawo sauyi a dokar zabe domin ba marasa katin PVC damar kada kuri'a a zaben 2027. Hakan zai rage kudin da INEC ke kashewa.
APC a Kano ta fada sabon bullar sabon rikici bayan an samu baraka a tsakanin shugaban jam'iyyar, Abdullahi Abbas da karamin ministan gidaje, Yusuf Abdullahi Ata.
Shugaban ECK foundation ya bayyana cewa Najeriya tana cike da matsalolin tattalin arzikin dake bukatar kwarewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Jigon jam’iyyar PDP, Emmanuel Fayose, wanda ya kasance kani ga tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamna.
INEC na shirin lalata katunan zaɓe da ba a riga da an karɓa ba, inda za ta maye gurbinsu da fasahar BVAS don sauƙaƙe tantance masu zaɓe da tabbatar da ingancin zaɓe
Hukumar INEC ta fitar da sababbin tsare tsare ga masu zabe ta yadda za a iya kada kuri'a ko ba katin PVC da kuma ba masu aikin zabe damar kada kuri'a.
Akwatin zabe
Samu kari