Tsadar Mai
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya bayyana asarar maƙudan kuɗaɗen da ƙasar nan ta tafka a dalilin satar man fetur da manyan ɓarayi ake yi a ƙasar nan.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya ƙaddamar da rabon kayan tallafin abinci ga al'ummar jihar domin rage musu raɗaɗin cire tallafin man fetur da aka yi.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta kirayi ma'aikata da su koma bakin aiki bayan gama yajin aikin gargadi na kwanaki biyu, kungiyar ta ce an samu biyan bukata.
Kwamitin majalisar wakilai mai bincike kan satar man fetur ya bayyana cewa ya shirya fallasa sunayen masu satar man fetur a Najeriya, don magance matsalar.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gargadi masu shirya kawo tarnaki a tsare-tsaren gwamnatin Shugaba Tinubu, ya ce ba za a dawo da tallafin mai ba.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen jihar Neja ta ki amincewa da tsarin Gwamna Umar Bago na ware ma'aikata a cikin tsarin rabon kayan tallafi a jihar.
Yayin da a kwanakin baya Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin rage farashin gas, a yanzu farashin shi ma ya yi tashin gwauron zabi kamar man fetur a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya cika kwanaki dari a kan mulki, amma akwai tarun matsaloli da ke kawo cikas ga gudanar da gwamnatinsa da aka gagara shawo kansu har yanzu.
Yayin da barayi su ka yi yawa yanzu wurin satar amfanin gona, wasu manoma sun bayyana yadda su ke biyan kudi tare da kwana a gonaki don gudun satar kayan gona.
Tsadar Mai
Samu kari