Labaran kasashen waje
Wasu sojojin Isra'ila bakwai sun mutu a Gaza bayan harin bam da ya tarwatsar motar da suke ciki. Hamas ta ɗauki alhakin kai wannan mummunan harin.
Trump ya fusata da Netanyahu kan karya tsagaita wuta da Iran. Ya ce Isra'ila ta jefa bama-bamai bayan yarjejeniya, yana mai jin cewa Netanyahu ya ci amanarsa.
Sarkin Qatar ya amsa kiran wayar tarho daga shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian kuma sun yi magana kan harin da aka kai sansanin sojin Amurka na Al Udeid.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi duka ƙasashen Isra'ila da Iran da saɓa yarjejeniyar tsagaita wuta, yana mai ɗora babban laifi kan ƙasar Yahudawa.
Tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Iran ta rushe bayan harba makamai masu linzami. Netanyahu ya tabbatar da cewa Isra'ila ta kai hari, kuma ta cimma burin yaƙi.
Iran ta sanar da amincewa da tsagaita wuta tsakainta da Iran bayan shafe kwanaki 12 ana musayar wuta. Iran ta yaba da kwazon da sojojinta suka yi.
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Isra'ila da Iran sun amince su tsagaita wuya bayan shafe kwanaki sama da 10 suna ɓarin wuta a tsakaninsu.
Shugana Amurka, Donald Trump ya ce harin da Iran ta kai sansanin sojin Amurka da ke Qatar bai yi tasiri ba, ya buƙaci jamhuriyar musulunci ta nemi zaman lafiya.
Qatar ta yi Allah wadai da yunƙurin Iran na kai farmaki sansanin sojojin Amurka da ke ƙasarta, ta ce ta samu nasarar kakkabo makamin da aka harbo.
Labaran kasashen waje
Samu kari