Labaran kasashen waje
Dakarun rundunar sojin Isra'ila sun yi ikirarin kakkaɓo jirage marasa matuƙa da ke ɗauke da bam waɗanda Iran ta yi nufin farmar kasar jiya da daddare.
Shugaban Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana cewa shugaban Iran ya kira shi a waya, kuma sun tattauna kan muhimman batutuwa da suka shafi shirin nukiliya.
Kasashen Iran da Isra'ila sun ci gaba da musayar wuta tun da sanyin safiyar Asabar, sun harbawa juna makamai masu linzami yayin da rikici ya shiga kwana na 8.
Rahotanni sun nuna cewa na yi musayar yawu mai ɗaci tsakanin jakadan Isran da takwaransa na Iran kan ɓarin wutar da ƙasashen biyu suke yi wa junansu.
Rahoton wata kungiyar kare hakƙin ɗan adama a ƙasar Amurka ya nuna cewa akalla Iraniyawa 65 sun mutu a hare-haren bama baman Isra'ia a mako guda.
Rahotanni daga Iran sun tabbatar da cewa an sanu girgizar ƙasa mai karfin ma'aunin 5.5 Magnitude bayan sallar Juma'a, lamarin ya ƙara rikita ƙasar.
Jamhuriyar musulunci ta Iran ta sake kai farmaki yankunan Isra'ila ranar Juma'a, hukumar agaji ta tabbatar da cewa akalla mutane 17 ne suka raunata.
Tinubu zai kai ziyara ta mako guda zuwa Saint Lucia daga 28 ga Yuni, inda zai shafe kwanaki biyu yana ziyarar aiki, sannan sauran kwanaki kuwa ya hutu a cikin kasar.
Ma'aokatar lafiya ta kasar Iran ta tabbatar da cewa harin Isra'ila ya taɓa wani babban asibiti a birnin Tehran, an lalata motocin ɗaukar marasa lafiya.
Labaran kasashen waje
Samu kari