Yan Kwallo
l'ummar unguwar Kurna da ke birnin Kano sun fito zanga-zangar luma a safiyar ranar Laraba kan zargin 'yan sanda sun kashe wani matashi mai suna Salisu Player.
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Manchester, Andre Onana ya bayyana yadda ya ke fuskantar kalubale wurin maye gurbin tsohon mai tsaron gida, David De Gea.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta dauki matakin soke ba wa 'yan wasa karin kumallo don rage yawan kashe kudade da kungiyar ke yi saboda halin da ake ciki
Magoya bayan kungiyar Juventus sun cika filin wasa makil su na ihun cewa ba sa son siyan Romelu Lukaku da kungiyar ke shirin yi, su ka ce ya yi tsufa da yawa.
Asisat Oshoala, yar wasan kwallon kafan Najeriya ta mata, ta bayyana cewa mahaifinta ba zai ji dadi ba idan yaga hotonta da aka dauka lokacin da take murnar.
Gwamnan jihar Filato Caleb Mutfwang, ya sanar da nadin tsohon dan wasan tsakiyar nan na Chelsea, Mikel Obi a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkar.
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Hilal da ke Saudiyya ta mika tayin Yuro miliyan 300 don dauko Kylian Mbappe daga kungiyar kwallon kafa ta PSG da ke kasar Faransa.
Francis Trevor, tsohon zakakurin dan wasan kwallon kafan kasar Ingila ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu yana da shekaru 69 a duniya bayan fama da bugun zuciya.
Kyawawan hotunan cikin aljannar duniyar da fitaccen 'dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ke zama a kasar Saudi Arabia sun birge. Ana biyan Euro 284k duk wata.
Yan Kwallo
Samu kari