Fittaciyar Jarumar Kannywood
An daura aure tsakanin mawaki kuma jarumin Kannywood, Shu'aibu Ahmed Idris, wanda aka fi sani da Lilin Baba da kyakkyawar amaryarsa kuma jaruma Ummi Rahab.
Yayin da aka fara tafka muhawara a Kotun Musulunci bayan kai ƙarar Hadiza Gabon, mun haɗa muku wasu muhimman abubuwa game da rayuwar jarumar da ya kamata ku san
Jaruma a masana'antar shirya fina-finan hausa Kannywood ta musanta tuhumar da wani ma'aikaci ya mata a gaban Kotu cewa ta masa alƙawari kuma ta cinye masa kuɗi.
Wani.ma'aikacin gwamnati ɗan shekara 48 a duniya, Musa, ya garzaya gaban Kotun shari'ar Musulunci ya maka jaruma Hadiza Gabon saboda ta ƙi cika masa alƙawari.
Olubankole Wellington ko kuma Banky W kamar yadda aka fi saninsa ya shigo PDP. Tauraron Mawakin Najeriya ya shiga siyasa, Bukola Saraki ya karbe shi a Legas.
Maryam Booth ta kalubalanci Naziru da mayarwa malaman da suka yi wa'azi kan haihuwar yara ba tare da halin kula da su ba martani kamar yadda ya yi ma Nafisa.
Naziru ya ce cikin masu zagin almajiranci wasu ko cikakkiyar Fatiha ba za su iya kawowa ba amma suke zagin wadanda a cikinsu harda wanda ya rubuta Al-Kur'ani.
Sanannen abu ne cewa jaruma Hadiza Gabon tana daya daga cikin jarumai a masana'antar Kannywood masu matukar taimakawa bayin Allah dake cikin tsananin damuwa.
A kan batun jaruma Nafisat Abdullahi kuwa, jama'a sun yi caa a kanta bayan ta caccaki iyaye masu haifar 'ya'yan da basu kula da su ko suke tura su almajiranci.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari