Femi Gbajabiamila
Majalisar wakilai tace a soke wasu ma’aikatu a kasar nan, kuma ana zargin wasu ma’aikatun tarayya sun batar da N2tr ba tare da ‘yan majalisa sun samu labari ba.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
Ana bincike kan wasu kudi da ma’aikatu suka batar a Majalisa. Sakamakon binciken ya nuna an cire fiye da N2bn da sunan ma’aikatar shari’a, amma babu labarinsu.
Shugaba Muhammadu Buhari yana halartar wani taro don karrama tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da wasu manyan yan Najeriya 43 da lambar yabo na ayyukan yi
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Femi Gabajabiamila, yace taronsu da Shugaban kasa kan ASUU ya yi armashi kuma zasu koma ranar Alhamis don sake zama na karsh
Ana zargin akwai cibiyoyi, hukumomi da ma’aikatun gwamnati wanda ba su da wani aikin kirki. Yanzu ana tunanin za a soke wadannan MDAs domin a rage kashe kudi
Rahotanni sun tabbatar da an sa sunan Abba Kyari a cikin mutane 437 da za a karrama. Wasu mutane 67 za su samu CON baya ga sunayen Sarakuna, manya da Mawaka.
Jiya Sanata Olamilekan Adeola yayi gargadi da cewa za a rusa hukumar da ba ta kawo kudi. Gwamnati tana bukatar kudin shiga domin ta aiwatar da kasafin kudi.
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2023 gaban majalisar dokokin tarayya a makon farko na watan Oktoba, Kakakin majalisar wakilan Najeriya.
Femi Gbajabiamila
Samu kari