Femi Fani Kayode
Babban jigo yanzu a jam’iyyar APC, Femi Fani-Kayode ya fito gadan-gadan yana goyon bayan Bola Tinubu a zaben Shugaban kasa, a baya Fani-Kayode ya caccaki APC.
Fitacciyar 'yar jaridar nan 'yar Najeriya da ke zaune a kasar Jamus, Stella Dimoko Korkus ta kira Kemi Olunloyo ta lashe amanta kan wani batu, bayan da tsohon m
Akwai yiwuwar a kalla sanatocin jam'iyyar APC mai mulki za su fice daga jam'iyyar su koma babban jam'iyyar hamayya ta PDP, a cewar Femi Fani-Kayode. A cewar san
‘Yan sanda sun gurfanar da Precious Chikwendu, tsohuwar matan tsohon ministan sufurin jiragen sama sama, Femi Fani Kayode kan laifuka masu alaka da intanet, Dai
A halin yanzu, DCP Abba Kyari, wanda ke a hannun hukumar NDLEA, bisa zarginsa da hannu a safarar miyagun kwayoyi ya nemi beli akan dalili na rashin lafiya.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya ce wasu 'yan siyasa suna kokarin ganin su tarwatsa jam'iyyun PDP da APC, za su kafa wata kafin 2023.
Tsohuwar matar ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, Precious Chikwendu, a ranar Litinin an gurfanar da ita a gaban wata kotun tarayya da ke Abuja.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode da matarsa, Nerita Ezenwa, masoyiyarsa, a ranar Lahadi sun halarci taron haska shirin fim din Bello.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, a ranar Litinin, 24 ga watan Janairun 2022 ta sake gurfanar da FFK da wasu mutum 3.
Femi Fani Kayode
Samu kari