Femi Fani Kayode
Fani-Kayode ya magantu kan batun da kewa hukumar EFCC ta kame shi. Ya ce shi EFCC bata taba kame shi ba, kawai dai an gayyace shi ne domin tattauna wasu abubuwa
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) sun yi ram da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, bisa zargin magudin takardu.
Tsohon minista a tarayyan Najeriya kuma tsohon mai sukar gwamnatin shugaba Buhari, Kayode ya nuna goyon bayansa da kuma cancantar Pantami na zama farfesa .
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce Sheikh Gumi ya fi marigayan shugabannin Boko Haram, Shekau da Al-Barnawi ta'addanci a doron kasa.
Alkalin kotu ya nemi Fami Fani-Kayode da biya kudin tara saboda kin halartar kotu kan zargin da ake masa na yin sama da fadi da wasu makudan biliyoyi, wanda EFC
Daraktan kungiyar kare hakkin Musulmi, Ishaq Akintola, ya mayar da martani kan sauya shekar Femi Fani-Kayode daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Fadar shugaban kasa ta fitar da sabuwar sanarwar da ke cewa, shugaba Buhari a karan kansa ya yafewa Femi Fani-Kayode duk da irin barnar da ya yiwa shugaban.
Jam'iyyar APC ta lissafo wa Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode tarin sharuddan da tace wajibi ne ya bi don ta amince da shi dari bisa dari.
A matsayin jam’iyya da ke ba da lada ga masu yi mata biyayya, APC mai mulki na iya ba Femi Fani-Kayode damar tsayawa takarar shugaban kasa ko mataimakinsa.
Femi Fani Kayode
Samu kari