Femi Falana San
A yayin harin da ya tada hankalin 'yan Najeriya, 'yan ta'addan sun saki fursunoni sama da 600, ciki har da wasu rikakkun 'yan ta'addan Boko Haram 64, The Nation
Mr Femi Falana, SAN, a jiya Laraba ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ba zai iya yin takarar shugaban kasa ba a zaben 2023 ba, Vanguard ta rahoto. Lau
Shararren Lauya, Femi Falana, a ranar Juma'a, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya bude gidajen yari gaba daya a saki dukkan wadana aka daure kan laifin.
Sheikh Zakzaky ya maka gwamnatin tarayya a kotu, inda ya nemi gwamnati ta biya shi makudan kudade saboda hana shi fasfo dinsa da kuma fita kasar waje nemo magan
Femi Falana (SAN), babban lauyan Nigeria mai rajin kare hakkin bil adama, ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa sojoji 70 da aka samu da laifin bore afuwa
Yayin da ake ci gaba da jin rikicin dake faruwa da Abba Kyari na zargin cin hanci a hannun Hushpuppi kan wata harkalla, lauya ya ce akwai bukatar mika shi ga FB
Babban lauya Femi Falana ya caccaki shawarin gwamnatin Buhari na dakatar da twitter a Najeriya. Ya bayyana yadda ya kamata gwamnatin ta yi ba wai hana wa ba.
Za ku ji yadda aka saba dokar kasa a nadin shugabannin tsaro. Kungiya ta ce ya kamata a aika sunayen Hafsun soji zuwa gaban Majalisa tukuna kafin su fara aiki.
'yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta siffanta kama Sowore da akayi a matsayin tauye hakki da ba tare da wani babban laifi ba. Tace kowa na da 'yancin zanga-zanga.
Femi Falana San
Samu kari