Babban kotun tarayya
Dan takarar sanatan jihar Taraba ya yi nasara a gaban kotu bayan kai ruwa rana. An bayyana David a matsayin wanda ya zai yi takara a mazabar ta Taraba a Arewa.
Yahudawan Najeriya sun ce ba za su amince da yadda ake ci gaba da sanya ranakun Asabar a matsayin ranakun gudanar da zabukan Najeriya ba, sun bayyana dalili.
Dan kasar Sin, Frank Geng-Quangrong, wanda ake zargi da kisan Ummita Sani ya bayyana kotun shari'a cewa bai yi niyyar kashe budurwarsa ba kuma bai son ya mutu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Gwamnan jihar Edo ya bayyana bukatar al'ummar jiharsa da su ci gaba da karbar tsoffin takardun Naira duk da kuwa wasu mutane a wasu wurare basa karba a kasar.
Itse Sagay (SAN) ya ce Gwamnan babban babban bankin kasar zai samu kan sa da laifi. Kwanaki 6 da bada umarni CBN ya cigaba da yi wa kotun koli kunnen kashi.
Prof. Itse Sagay, goggagen lauya ya bayyana cewa umurnin kotun kolin kasa ya shafi kowa kuma gwamnan CBN Emefiele baya bukatar umurnin wani kafin ya bi umurnin
Wannan dan kasar Sin mazauni jihar Kano da ake tuhuma da kisan budurwa yar jihar Kano, Ummu Kulsum ya sake bayyana gaban kotu ranar Alhamis, 9 ga watan Maris.
Wata babbar kotun tarayya ta umurci hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) da ta bari ayi amfani da katin zaɓe na wucin gadi, a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe.
Babban kotun tarayya
Samu kari