Babban kotun tarayya
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mawallafin shafin yanar gizo wanda ya yi ikirarin tsohon ministan Buhari ne ya rubuta hukuncin kotun zaɓe a karar LP da PDP.
Laifuffukan da ake tuhumar Binance sun haɗa da ƙin biyan harajin VAT, ƙin bayar da bayanan kuɗaɗen shiga don karɓar haraji, ƙin biyan harajin ribar kamfani (CIT).
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja akan zargin satar Naira biliyan 3.
Murja Ibrahim Kunya ta shigar da ƙarar neman beli a babban kotun tarayya mai zama a Kano, lauyanta ya ce laifin da ake zarginta da aikatawa yana da beli.
Wata kotun majistare a jihar Kwara ta dauki mataki kan Olowofela Oyebanji, wanda ake zargi da kashe Sarkin Kwara, Oba Peter Aremu bisa rashin lafiya.
Tsohon Atoni-janar, Michael Aondaokaa ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi kokarin janye karar da ake yi kan Murtala Nyako.
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da sabuwar dokar ƙarin albashi da alawus ga babban joji na ƙasa (CJN) da sauran alƙalan kotunan Najeriya.
Kwamared Philip Shaibu ya yi rashin nasara a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja a kokarin dakatar da majalisar dokoki daga yunkurin tsige shi a jihar Edo.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta ki amincewa da bukatar neman beli da shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya gabatar.
Babban kotun tarayya
Samu kari