Fastocin Bogi
Fasto Noah Abraham Adelegan na cocin Christ High Commission Ministry, Omuo Oke-Ekiti ya yaudari mabiyansa cewa yana iya kai su aljannah amma sai sun biya kudi.
Yan sanda a Jihar Ekiti sun gayyaci wani fasto da ake zargin cewa ya yi wa mabiyansa wa'azin cewa karshen duniya ta zo kuma su tara masa kudade don ya bude musu
Tashar Human Right Radio wacce aka fi sani da Brekete Family dake Abuja ta daura hotunan wasu mazaje da suka kai karar wani Fasto Harrison Anazodo Charles kan.
Jama’a za su rasa aikin yi yayin da Shoprite zai rufe shaguna. Dazu mu ka ji kamfanin Shoprite za su yi gwanjon kaya, su na shirin barin Najeriya kwanan nan.
Kotu ta ce a kamo tsohon Shugaban kasa Jacob Zuma. Hakan na zuwa bayan shekaru 2 da sauka daga mulkin Afrika ta Kudu. A gida kuma Gwamnatin Buhari ta tuna da tsohon Tauraron ‘Dan wasan Super Eagles.
Wani fasto a kasar Afirka ta kudu mai suna Lesego Daniel, ya yada hotunan yadda ya ciyar da mambobin majami'arsa da matsatsaku da giya. A rubutun da ya wallafa a shafinsa na yanar gizo, ya bayyana cewa, duk abinda ubangiji ya...
Aliko Dangote, Chimamanda Adichie, su na cikin mafi tasiri a Afrika. A bana akwai ‘Yan Najeriya 4 a jerin mutane 10 da ke da karfi a Nahiyar. Na farko a wannan jeri ba kowa ba ne illa Mai kudin Nahiyar watau Aliko Dangote.
Sai dai alkalin bata fayyace iya adadin yawan wiwin da mutum zai iya amfani da shi ba a gida, amma duk da haka, hakan bai hana matasa, kungiyoyin kare hakki da kuma sauran jama’an gari fita kan titi suna bayyana farin cikinsu ba.
A Najeriya dai, jama'a na sa rai sojin turawa zasu zo su agazawa sojojin Najeriya don karas da ta'addanci, duk da cewa a da, lokutan da ta'addanci ya addabi Iraqi da Afghanistan samarin arewa sun sunfi goyon bayan su Osama bin
Fastocin Bogi
Samu kari