Fastocin Bogi
Shahararren faston na na birnin Onitsha a jihar Anambra, Prophet Cyril Chukwuemeka Odumeji, ya musanta cewa yace an haska masa ranar da zai bar duniya nan.
Wata babbar fasto a birnin tarayya Abuja, Sarah Omakwu ta ɗauki zafi inda ta bayyana cewa Bola Tinubu na jam'iyyar APC ba shi bane sabon shugaban ƙasar Najeriya
Wani fasto yace ga garin ku nan bayan ya shafe kwana arba'in yana azumi. Faston yayi ƙoƙarin kwaikwayon azumin da aka ce Yesu Almasihu yayi ne a cikin bible
Ccocin Abuja ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa faston cocinsa ya bayyana a gaban jama'a rike da mugum makami AK-47. 'Yan sanda sun kama faston da dan sanda.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an kama faston da aka gani yana rataye da bindiga kirar AK-47 a Abuja. An bayyana yadda batun ya faro da kuma inda yasamo.
Wani faston Najeriya yayi wa mambobin cocinsa tatas bayan ya zargesu da zuba masa sadakar N100 da N20 duk da yadda ake tsadar man fetur. Yace sun ji kunya.
Hukumar yan sanda a jihar Plateau ta bayyana faston da yayi karyan an yi garkuwa da shi har sau biyu don mabiya su biya masa kudin fansa ya fito ya yi magana.
Wata budurwa mai suna Jessica tayi wa wani fasto barazanar sakin bidiyon sharholiyarsa ko kuma ya bata kudi har N500,000 ko N300,000 sannan tayi shiru ta kyale.
An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.
Fastocin Bogi
Samu kari