
Fastocin Bogi







Hukumar yan sanda a jihar Plateau ta bayyana faston da yayi karyan an yi garkuwa da shi har sau biyu don mabiya su biya masa kudin fansa ya fito ya yi magana.

Wata budurwa mai suna Jessica tayi wa wani fasto barazanar sakin bidiyon sharholiyarsa ko kuma ya bata kudi har N500,000 ko N300,000 sannan tayi shiru ta kyale.

An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.

An daure wani fasto bisa zargin ya ci kudin wata mata da ta amince masa su yi kasuwa tare a raba riba. Bayan karbar kudi, fasto ya cika wandonsa da iska kawai.

Mutane sun zuga Ayau Kaigama ka da ya yarda ya karbi OFR daga Gwamnati. Akwai wadanda suka hurowa Limamin wuta, amma ya yi watsi da su da wannan shawarar ta su.

Rabaran Eike Mbaka na Adoration Ministry da ke Emene a jihar Enugu ya magantu kan zaben 2023 da ke karatowa a nan gaba kadan, ya kuma bayyana abin da ya hango.
Fastocin Bogi
Samu kari