Yan bindiga
Janar Christopher Musa ya ce ‘yan ta’adda sun koma amfani da zinare wajen daukar nauyin ayyukan ta'addanci, sannan ya shawarci ‘yan Najeriya da su koyi dabarun faɗa.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a fadin Najeriya, Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya ce bakin da ke shiga kasar suna kara matsalar a yanzu.
‘Yan bindiga sun kakaba harajin N15m kan garuruwan Katsina, inda suka ce biyan kudin ne kawai zai sanya su daina kashe mutane da yin garkuwa da su a yankin Almu.
Maganar sulhu na ci gaba da jawo magana a Arewacin Najeriya inda wasu malaman Musulunci suka rarrabu kan lamarin yayin da wasu ke cewa sulhu ne mafita.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Dan Majalisar Jibia da Kaita a jihar Katsina, Hon. Sada Soli ya bayyana cewa an aan yan bindigar da auka kai hari masallaci a yankin karamar hukumar Malumfashi.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan ko ya dace a yi sulhu da yan bindiga ko a'a, al’ummomi a wasu yankunan jihar Zamfara da Sokoto sun bayyana matsayarsu.
Malamin addinin musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Murtala Bello Asada, ya nuna rashin gamsuwarsa kan masu goyon bayan a yi sulhu da dan bindiga Bello Turji.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan wasu manoma a jihar Kaduna. Miyagun sun hallaka mutanen da ke dawowa daga gona bayan sun yi aikinsu.
Yan bindiga
Samu kari