Yan bindiga
Shugaba Bola Tinubu ya yi kus-kus da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara inda ya bukaci bayanai kan tsaro domin tabbatar da kawo karshen matsalar.
An bayyana yadda wasu mahara suka hallaka mutane suna tsaka da bacci a jihar Plateau, lamarin da ya jawo firgici da tashin hankali a jihar. An bayyana yadda ta faru.
An fafata a tsakanin mayakan kungiyoyin ta'addanci na ISWAP da Boko Haram. Kazamin fadan da 'yan ta'addan suka fafata ya jawo an kashe tsageru masu yawa.
Daliban Jami'ar Wukari, Elizabeth Obi da Joshua Sardauna sun kubuta daga hannun ƴan bindiga bayan biyan kudin fansar naira dubu dari bakwai kowannen su
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da Rogers a kusa da gidansa da ke Rumuosi a Fatakwal da misalin karfe 9 na daren ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu.
Wasu 'yan bindiga sun kashe dan sanda da ƙona motar sintiri a wani farmaki da suka kai shingen bincike na rundunar da ke Abakaliki, jihar Ebonyi.
An barke da murna bayan kasurgumin dan ta'adda da ya addabi jihohin Zamfara da Katsina, Dangote ya rasa ransa bayan artabu tsakaninsa da wani tsagi na 'yan bindiga.
Gwamnatin jihar Neja ta bawa jami'an tsaro damar harbe duk dan dabar da su ka gani yana yawo da muggan makamai. Wannan ya biyo bayan karuwar hare-hare
Wasun 'yan bindiga sun kai farmaki a gidan dan majalisar wakilan tarayya a birnin Makurdi na jihar Benue. A yayin harin sun tafka barna mai tarin yawa.
Yan bindiga
Samu kari