Yan bindiga
Yan bindiga sun sace matar shugaban kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi, NULGE, ta Jihar Zamfara, Sanusi Mohammed Gusau. Matar, Ramatu Yunusa, wacce ke da ciki
Mazauna yankin Mada da wassuu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Gusau sun tsere daga gidajen su bayan 'yan bindiga sun kai musu sabon mummunan farmaki.
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Imo sun ce sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da kashe jigo a jam’iyyar APC, Ahmed Gulak, kamar yadda gidan talabijin na C
Janar Lucky Irabor, a ranar Litinin, ya kalubanci kira da gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya yi ga mutanen jihar da su mallaki bindigogi don kare kansu.
Yayin da ake jiran shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Imo a ranar 12 ga watan Yuli, Gwamna Hope Uzodimma ya bawa 'yan bindiga ke ta'addanci.
'Yan ta'addan kungiyar Ansaru sun haramta duk wasu lamurran siyasa a yankuna masu tarin yawa na gabashin Birnin Gwari tare da aurar da kananan yara matan yanki.
Yayin da lamarin tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a sassan Najeriya,wasu gwamno i sun tashi haiƙan don tabbatar da sun kawar da matsalar baki ɗaya a jihohin su, mun ha
Bala Muhammad, gwamnan jihar Bauchi, ya bukaci jami'an tsaron jihar da su samar da wani mataki wajen tsare kauyuka daga 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, ya ba ƴan bindigam da suka hana mutane zan lafiya a jiharsa wa'adin kwanaki goma su miƙa wuya ko su funkanci ruwan wuta.
Yan bindiga
Samu kari