Yan bindiga
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Taraba. 'Yan bindigan sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da wasu mutane daban.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun samu nasarar ceto wasu mutane da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kaduna. Sun sada su da iyalansu.
Sojojin Najeriya sun kai farmaki maboyar 'yan bindiga a jihar Taraba sun kama miyagu 23. 'Yan ta'addar sun biya wani basarake N1.5m domin kafa sansani.
An sake samun wani sabon bidiyo da ya nuna Kachallah Bugaje wanda ya koma Zakiru yana jagorantar addu’a tare da yaransa, bayan da ya ce ya daina ta’addanci.
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya yi kira ga sababbin shugabannin tsaron da aka tura zuwa jihar da su kawo karshen 'yan bindigan da suka addabi mutane.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari jihar Filato sun kashe mutane biyar. An kashe mutane biyar tare da yanka wata mata da miji yankan rago.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a kauyukan jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Hatsabibin ɗan bindiga, Kachallah Bugaje ya tuba daga ta’addanci tare da mayaƙansa 50, inda ya saki mutane 50 da ya yi garkuwa da su bayan karɓar kudin fansa.
Fitaccen mai garkuwa da mutane, Evans ya tuba daga aikata garkuwa da mutane da kisan kai inda ya nemi gwamnatin Legas ta yi masa afuwa. Kotu ta yi hukunci.
Yan bindiga
Samu kari