Kashim Shettima
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne aka daura auren Mustapha Sani Abacha, dan tsohon shugaban kasa Sani Abacha da amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya nuna wa daliban koyon aikin jinya na jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, jihar Kwara kyautar kudi naira miliyan 5.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya yi magana kan salon mulkin Shugaba Tinubu. Ya bayyana yankunan da za su ci gajjiyar gwamnatin Tinubu.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta gina gidaje da asibitoci saboda abin da ya faru a Tudun Biri. Da ya kai ziyara, Kashim Shettima ya ce za su dauki matakai.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya sauka a filin jirgin sansanin sojin sama da ke Mando domin zuwa ta'aziyya kan harin bama-baman soji.
Kasafin kudin da gwamnatin tarayya ta shirya ya nuna abin da aka ware da sunan tafiye-tafiyen Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a shekarar badi ya zarce N15bn.
Peter Obi ya dauki lokaci mai tsawo yana ta sukar gwamnatin APC. Kashim Shettima ya fitar da jawabi cewa Peter Obi mayaudari ne, har yanzu yake haushin rasa zabe.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana himmatuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu wurin inganta tattalin arziki cikin watanni 15 kacal.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa shi kan masarautun gargajiya sun fi masa ko wane bangare a Najeriya inda ya bayyana muhimmancinsu ga kawo hadin kai.
Kashim Shettima
Samu kari