Jihar Enugu
“Makiyayan sun shigo kauyenmu ne, inda suka kama ma wasu matasa akan zargin wai sun kashe musu dabbobi, inda suka yanke mana naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa, zuwa yanzu dai mun basu naira dubu dari shida.” Inji shi.
Mun ji daga Daily Trust cewa an kama Makiyaya dauke da manyan bindigogi a Jihar Enugu wanda dama dai a kwanakin nan ana samun rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a fadin kasar inda ta kai wasu Jihohi sun hana kiwo a fili.
Duk da an garzaya da shi asibiti da gaggawa, a can ma likitoci sun tabbatar da mutuwar yaron, inda a yanzu haka an jibge gawarsa a dakin gawa na babban asibitin gwamnati dake garin Awgu, kuma tuni Yansanda suka baza komarsu da caf
Da laifin Shugabanni a rikicin Taraba Inji Rundunar Sojin Najeriya. Shugaban Soji na Yankin Jos yace kisan kare dangi aka yi wa Fulani a Mambilla ba komai ba.