Jihar Enugu
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben gwamna ta yi fatali da ƙorafin ɗan takarar jam'iyyar PRP cewa takardar NYSC ta gwamna Peter Mbah jabu ce, ta ce babu hujja.
Ƴan bindiga sun tare hanya sun yi awon gaba da limamin cocin Katolika ta Enugu, Rev. Fr. M. Okide, tare da wasu mutum shida da ba su ji ba, ba su gani ba.
Kotun koli da ake wa laƙabi da Kotun daga ke sai Allah ya isa ta kori ƙarar da jam'iyyar APC ta shigar tana kalubalantar nasarar gwamna Mbah na jihar Enugu.
Kotun sauraron kararrakin zaben majalisar dokoki ta jiha da ke zama a Enugu ta tsige Bright Ngene na jam’iyyar Labour Party sannan ta yi umurnin sake sabon zabe.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya ta tabbatar da nasarar sanatan Enugu ta Yamma na jam'iyyar PDP a zaɓen ranar 25 ga watan Fabrairun 2023.
Ɗan majalisar jam'iyyar Labour Party na mazaɓun Aninri/Awgu/Oji River, Injiniya Okereke ya bayyana matakin ɗauka na gaba bayan kotu ta ƙwace kujerarsa.
Kotun zabe ta tsige Chijioke Okereke na jam’iyyar LP. Har zuwa lokacin tsige shi, Okereke ya kasance dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Aninri.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Enugu ta tsige Sunday Nnamchi na jam'iyyar Labour Party daga kujerar dan majalisar tarayya.
Kotun majistare da ke zamanta a birnin Awka ta jihar Anambra ta daure lakcra, Peter Ekemezie kan zargin bata sunan Farfesa Asigbo na jami'ar UNIZIK da ke jihar.
Jihar Enugu
Samu kari