EFCC
Wasu takardun kotu da aka binciko sun bayyana sunan Marigayi janar Aminu Kano Maude a matsayin babban sojanda EFCC ta kwace kadarorin N109 biliyan daga wurinsa.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, a ranar Talata ta bayyana jerin kadarorin da ta kwace daga wani babban soja.
Hukumar hana almundahana da yaki da rashawa watau EFCC, a ranar Laraba ta gurfanar da wani matashi mai suna Yakubu Musa kan zargi damfarar a jihar Kadunaa.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta cika hannu da Dirakta Janar na Muryar Najeriya (VON) Osita Okechukwu.
Jami'an hukumar yaki da rashawa yi wa tattalin arziki ta'annati, EFCC, sun kama wani da ake zargin mai damfara ne ta yanar gizo, Michael Jackson, kan zarginsa d
Jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, dauke da makamai sun kai samame tare da duba farfajiyar babbar kotun.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, a ranar Litinin, 24 ga watan Janairun 2022 ta sake gurfanar da FFK da wasu mutum 3.
Gwamna Dapo Abiodun na Jihar Ogun a ranar Juma’a ya ce jihar ta fi ko wacce a Najeriya yawan ‘yan damfarar yanar gizo, wato Yahoo Boys. Ya bayyana cewa a jihar
EFCC
Samu kari