Jihar Edo
A labarin nan, za a ji cewa an yiwa matasan Kano, Jamilu Ahmad da Barhama Suleiman da aka kashe a Binuwai sutura tare da gwamna Abba Kabir Yusuf da Nuhu Ribadu.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya yi wa Bola Tinubu alkawarin kuri'a miliyan 2.5 a zaben 2027. Gwamnan ya ce Tinubu na ayyuka sosai a jihar Edo.
Mazauna yankin Ukhomuyio a Okpella da ke jihar Edo sun yi zanga-zanga kan kokarin nadin Michael Sado da suka ce ya saba da dokokin gargajiya na sarauta.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan mafarautan Kano 16 da wasu bata-garin 'yan jihar Edo suka hallaka ba su samu bayanai a kan diyyar rayukan yan uwansu ba.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bukaci abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo, da ya karbi hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta yi fatali da karar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta suka shigar, suna kalubalantar sakamakon zaben gwamnan jiha% Edo.
A yau Alhamis, kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tsara yanke hukunci a ƙarar da PDP da ɗan takararta suka kalubalanci nasarar Gwamna Okpebholo na Edo.
Mahajjaciyar Najeriya mai suna Hajiya Adizatu Dazum ta rasu a birnin Makka bayan rashin lafiya. Matar mai shekara 75 ta fito ne daga jihar Edo da ke Kudu.
Al'umma sun sha mamaki bayan gano wani otal da ake aikata badala a cikin wata makarantar firamare da ke karamar hukumar Esan ta Yamma a jihar Edo.
Jihar Edo
Samu kari