Jihar Edo
Shugaban majalisar dokokin jihar Edo, Rt. Hon. Blessing Agbebaku, ya bayyana cewa dalilinsa na barin PDP zuwa jam'iyyar APC bai da nasaba da jam'iyya.
Iyalan mafarautan Kano 16 da aka kashe a Edo sun yi zanga-zanga da addu’a, suna kira ga gwamnati da ta tabbatar da adalci da kuma biyan diyyar yan uwansu.
Sanata Barau Jibrin ya goyi bayan kudirin da Sanata Kawu Sumaila ya gabatar kan kisan Hausawa 'yan Farauta a Edo. Barau ya ce za su tabbatar an hukuntasu.
Shugaban majalisar Edo ya jagoranci ciyamomi 17 da jiga-jigan PDP sun koma APC don haɗa kai da gwamna. APC ta yi maraba da su, tana mai alkawarin ba su kulawa.
Gwamna Okpebholo ya ƙara mafi karancin albashi zuwa ₦75,000 ga ma’aikatan Edo tare da ɗaukar sababbin malamai da ma’aikatan lafiya a fadin jihar.
Sarakunan gargajiya da dama sun fuskanci dakatarwa daga gwamnonin jihohinsu tun watan Janairu 2025 zuwa yanzu saboda zarge-zarge na cin hanci da rashin adalci.
Gwamnatin Edo ta musa zargin IPOB na cewa ta biya iyalan Hauswan da aka kashe a Uromi diyyar Naira biliyan 6. Gwamnan ya ce labarin ba gaskiya ba ne.
Hadimin gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo ya bayyana cewa Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar LP zai sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Yayin da sace-sacen al'umma ya yi ƙamari a Edo, Gwamnan Monday Okpebholo, ya dakatar da sarkin Uwano, Dr. George Egabor, bisa yawaitar garkuwa da mutane.
Jihar Edo
Samu kari