Jihar Ebonyi
Jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ebonyi, Prince Maurice Mbam, ya bayyana aniyarsa ta bayar da shaida a kotu cewa PDP ba ta ci zaɓe ba.
Gwamnan jihar Ebonyi mai ci, Francis Nwifuru, ya umarci tsoffin kwamishinoni, waɗanda suka yi aiki da tsohon gwamna su bar gidajen gwamnati cikin mako biyu.
Gwamnan jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, Francis Nwifuru, ya bai wa sabbin kwamishinoni da hadimai rantsuwar kama aiki ranar Talata, 20 ga Yuni.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun halaka ma'aikacin hukumar zabe INEC, Emmanuel Igwe, a jihar Ebonyi yayin da yake hanyar dawowa daga jihar Abiya.
Gwamnan jihar Ebonyi, Rt. Hon. Francis Ogbonna Nwifuru, ya amince da naɗin Farfesa Grace Umezurike a matsayin sakatariyar gwamnatin jiha karo na farko a tarihi.
Ƙingiyar ƴan asalin jihar Ebonyi ta nemi gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Francis Ogbonna Nwifiru da ya yi murabus daga muƙaminsa kan gaza taɓuka komai a jihar.
Ƴan bindiga sun sake kai mummunan hari kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Jami'an ƴan sanda uku suka mutu a harin.
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, sun halaka sufeta ɗaya ds raunata wasu ƴan sanda biyu, a yayin mummunan farmakin da suka kai.
Tsohon sanatan jam'iyyar PDP kuma gogaggen ɗan jarida, Anyim Chukwu Ude, ya kwanta dama. Anyim Ude ya mutu ya bar duniya, ranar Litinin yana da shekara 82.
Jihar Ebonyi
Samu kari