Jihar Ebonyi
Sanatan jam'iyyar Peoples Democratic Party ( PDP) a jihar Ebonyi, Obinna Ogba, ya bayyana cewa PDP ita ta janyowa kanta rashin nasarar da tayi a zaɓen jihar.
Yayin da rage sauran watanni biyu da wasu 'yan kwanaki zangon mulkinsa ya kate, gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya naɗa wasu mutane 30 a matsayin hadimai.
Bayan zaben gwamna da aka yi a Najeriya, wasu 'yan ta'adda sun bankawa babban kotun jihar Ebonyi wuta, inda suka kone komai da ke cikinsa basu bar komai ba.
Bayan kammala tattara sakamako daga kananan hukumomi, jami'in dake tattara sakamako a Ebonyi ya ayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna.
Wasu da ake zargin yan daba ne sun hallaka jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Oyibo Nwani, yayin da suka bindige shi a kokarin satar akwatin zabe.
Shugaban jam’iyyar People’s Democratic Party a karamar hukumar Ezza ta arewa, jihar Ebonyi, Peter Nweke ya mutu sakamakon duka da yan daban siyasa suka yi masa.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar gwamna a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya bisa dalilai.
A labarin da muka samu ya bayyana 'yan sanda suka kama mutum bakwai da ake zargin sun kashe wani basarake a jihar Ebonyi bayan zaben shugaban kasa da aka yi.
Kwana 3 kacal gabanin zaben gwamnoni a Najeriya, ana ta yaɗa cewa yar takarar mataimakin gwamnan APC a Ebonyi ta janye ta barwa ɗan uwan Umahi, APV ta karyata.
Jihar Ebonyi
Samu kari