Dahiru Bauchi
Young Sheikh wanda ya taso a zawiyar Aliyu Maiyasin a Zariya ya fara tafsir kafin ya kai shekara 10 yana son kawo karshen sabanin malamai a fadin Najeriya.
Bincike a kan sha’anin Hausawa ne ya karkato da Andrea Brigaglia daga Italiya zuwa Afrika. Bayan zamansa jakin Kano, baturen ya bar addininsa ya koma Musulunci.
Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya tsere daga Bauchi ya bar jami’an tsaro 250 suna neman shi. Lauyan Dutsen Tanshi ya fadi abin da yake faruwa da malamin.
Wani matashi mai shekara 19 Muhammad Ibrahim ya kashe budurwarsa saboda ta nemi ya biya naira dubu biyar bayan ta biya masa bukatarsa a 'Bayan Gari' da Bauchi.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi mai suna Atim Emmanuel kan mallakar bindiga da harsashi...
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bukaci shugaban Bola Ahmed Tinubu ya shiga tsakani kuma ya tabbatar da duk mai hannu a kisan masu Maulidi ya fuskanci hukunci.
Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi, ya yi kira ga malaman addini a kasar da su guji yin kalaman da ka iya haddasa rikici da barazana ga zaman lafiya a kasar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na gana wa yanzu haka da manyan malaman Addinin Musulunci a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja kan halin da ake ciki a Nijar.
Sheikh Tijjani Yusuf Guruntum yana neman hukuma tayi wa Abdulaziz Dutsen Tanshi adalci wanda yake daure tun da ya ce ba a neman taimakon kowa sai Allah SWT.
Dahiru Bauchi
Samu kari